Gambiya

Gambiya (lafazi: /gambiya/) ko Jamhuriyar Gambiya (da Turanci: The Gambia ko Republic of the Gambia), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gambiya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 10,689. Gambiya tana da yawan jama'a 2,051,363, bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2017. Gambiya tana da iyaka da Senegal. Babban birnin Gambiya, Banjul ne.

Gambiya
Republic of The Gambia (en)
Flag of the Gambia (en) Coat of arms of the Gambia (en)
Flag of the Gambia (en) Fassara Coat of arms of the Gambia (en) Fassara


TakeFor The Gambia Our Homeland (en) Fassara

Kirari«Progress, Peace, Prosperity»
«Прогрес, мир, просперитет»
«The smiling coast of Africa»
Suna sabodaKogin Gambiya
Wuri
Map
 13°30′N 15°30′W / 13.5°N 15.5°W / 13.5; -15.5

Babban birniBanjul
Yawan mutane
Faɗi2,639,916 (2021)
• Yawan mutane233.62 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili11,300 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiCommonwealth realm of the Gambia (en) Fassara
Ƙirƙira1965
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaNational Assembly of The Gambia (en) Fassara
• Shugaban kasar GambiaAdama Barrow (21 ga Janairu, 2017)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara2,038,414,974 $ (2021)
KuɗiDalasi
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.gm (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+220
Lambar taimakon gaggawa116 (en) Fassara, 118 (en) Fassara da *#06#
Lambar ƙasaGM
Taswirar Gambiya.
Tutar Gambiya.

Shugaban ƙasar Gambiya Adama Barrow (lafazi: /adama baro/) ne. Maitamakin shugaban ƙasar Fatoumata Tambajang (lafazi: /fatumata tamebajaneg/) ce.

Adama Barrow shugaban kasar ahalin yanzu

Gambiya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.

Ƙirƙira

Tarihi

Addini

Tsarin Mulki

Jihohi

Yarika

Yaren gwamanati

Manyan yarika

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya da Fasaha

Sifiri

Sifirin Jirgin Sama

Sifirin Jirgin Kasa

Al'adu

Mutane

Yaruka

Abinci

Tufafi

Ilimi

Addinai

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: