Hijira kalanda

Hijira kalanda ;kalanda wata abuce da musulmai suke amfani da'ita a fadin duniya domin kididdige kwanaki da watanni dan sanin ranar da za'ayi Azumin Watan Ramadan, da sauran bukukuwan musulunci na shekara kaman karaman sallah da babban sallah.

Hijira kalanda
lunar calendar (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na12 month calendar (en) Fassara
Bangare naIslamic culture (en) Fassara
Gagarumin taronHijira

Asali

Hijira asali kalman Larabci ce aka arota zuwa yaran Hausa (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri, amman galibi domin samun salama.) wanda kalmar data dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- "Hijiran da Manzon Allah yayi tare da Abubakar Siddiq daga Makka zuwa Madinah (Yasrib) a shekarar 622) [1] bayan kafiran makka sun tsara su kashe shi a watan Janairu shekarar 622, sai Allah ya umurci Annabi da yayi Hijira daga Makka zuwa Madinah, wanda a wancan lokacin ana kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin keda da wuya, sai aka sama garin suna da Madina ma'ana Birni[2][3] [4][5][6][7][8][9]

Daga wannan lokacin ne aka fara kidayar watannin musulunci.

Watanni

Akwai watanni guda hudu masu alfarma a cikin wataanni goma sha-biyu na musulunci sune;

  • Rajab watan bakwai(7), and the three consecutive months of
  • Dhū al-Qa‘dah (11),
  • Dhu al-Ḥijjah (12) and
  • Muharram (1).[10][11]
No.SunaMa'anaBayanai akan watannin
1MuharramMai alfarma
2SafarBalaguro
3Rabi al-AwwalWatan farko
4Rabi' al-ThaniWata na biyu
5Jumada al-Ula
6Jumada al-Akhirah
7Rajab
8Sha'ban
9RamadanZafi
10Shawwal
11ZulkidaKa'ida
12ZulhajjiWatan Hajji

Manazarta

🔥 Top keywords: