Himachal Pradesh

Himachal Pradesh jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 55,673 da yawan jama’a 6,864,602 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta (1971). Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Shimla ne. Bandaru Dattatreya shi ne gwamnan jihar. Jihar Himachal Pradesh tana da iyaka da jihohin uku (Jammu da Kashmir da Ladakh a Arewa, Punjab a Yamma, Haryana a Kudu maso Yamma, Uttar Pradesh a Kudu, Uttarakhand a Kudu maso Gabas) da ƙasar ɗaya (Sin a Arewa).

Himachal Pradesh
हिमाचल (hi)
ہماچل پردیش (ks)
ཧི་མ་ཅལ་མངའ་སྡེ། (bo)


Wuri
Map
 31°06′12″N 77°10′20″E / 31.1033°N 77.1722°E / 31.1033; 77.1722
ƘasaIndiya

Babban birniShimla (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi6,864,602 (2011)
• Yawan mutane123.07 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili55,780 km²
Altitude (en) Fassara2,319 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1971
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaHimachal Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaHimachal Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaAcharya Dev Vrat (en) Fassara (12 ga Augusta, 2015)
• Chief Minister of Himachal Pradesh (en) FassaraSukhvinder Singh Sukhu (en) Fassara (11 Disamba 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo17
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-HP
Wasu abun

Yanar gizohimachal.nic.in
Taswirar yankunan jihar Himachal Pradesh.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: