Punjab (Indiya)

Punjab jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 50,362 da yawan jama’a 27,743,338 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Ludhiana ne. V. P. Singh Badnore shi ne gwamnan jihar. Jihar Punjab tana da iyaka da jihohin da yankunan huɗu (Jammu da Kashmir a Arewa, Himachal Pradesh a Gabas, Haryana a Kudu da Kusu maso Gabas, Rajasthan a Kudu maso Yamma) da ƙasar ɗaya (Pakistan a Yamma).

Punjab
ਪੰਜਾਬ (pa)
पंजाब (hi)


Suna sabodaPunjab (en) Fassara
Wuri
Map
 30°46′N 75°28′E / 30.77°N 75.47°E / 30.77; 75.47
ƘasaIndiya

Babban birniChandigarh (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi27,743,338 (2011)
• Yawan mutane550.88 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Punjab
Labarin ƙasa
Bangare naIndo-Gangetic Plain (en) Fassara, North India (en) Fassara da Punjab (en) Fassara
Yawan fili50,362 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiEast Punjab (en) Fassara
Ƙirƙira1956
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaPunjab Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaPunjab Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaBanwarilal Purohit (en) Fassara (31 ga Augusta, 2021)
• Chief Minister of Punjab (en) FassaraBhagwant Mann (en) Fassara (16 ga Maris, 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-PB
Wasu abun

Yanar gizopunjab.gov.in
Taswirar yankunan jihar Punjab.

Tarihi

Mulki

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya

Al'adu

Addinai

Mutane

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: