Iqama

Iqama ko Iqamah ( Larabci: إِقَامَة‎ , ʾIqāmah ) ita ce wadda akeyi bayan kiran Sallah wato tada Sallah a addinin Musulunci. Ana yin iqama da sauri da ƙaranta sauti fiye da kiran Sallah (adhan), saboda ana nufin kawai don jawo hankalin waɗanda ke cikin masallaci, maimakon a tunatar da waɗanda suke wajen masallaci su shigo, wanda kiran Sallah shine yake tunatar da jama'ar Musulmi, cewa lokacin Sallah yayi. Jumlolin Iqama da Adhan (Kiran Sallah) duk iri ɗaya ne, duk da cewa akwai banbanci a tsakanin su, banbanci shine Adhan bibu-biyu akeyi ita kuma Iqama ɗaya-ɗaya akeyi.

Iqama
Islamic term (en) Fassara, Sufi terminology (en) Fassara, Zikiri da saying (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naprayer (en) Fassara
Bangare naMusulunci da Sallah
Part of the series (en) FassaraElements of Salat (en) Fassara
MabiyiKiran Sallah, Dua (en) Fassara, Sallar Nafila da Zikiri
Ta biyo bayaqiyam (en) Fassara da Takbir al-Ihram (en) Fassara

Iqama a rubuce

Cikakken bayanin yadda ake karantawa da sau nawa
Karatu
Larabci na Qur'ani
TafsiriFassara

Sunna
Shi'a
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarSamfuri:Smallsup]]
[[Shahada|ʾašhadu ʾan lā ʾilāha ʾillā -llāhSamfuri:Smallsup]]
ʾašhadu ʾanna Muḥammadan rasūlu -llāhSamfuri:SmallsupIna shaidawa Annabi Muhammadu (A W) Manzon Allah ne
2x[lower-alpha 1]ʾašhadu ʾanna ʿAli'an waliu llāhSamfuri:SmallsupIna shaidawa Ali Waliyyin Allah ne

ḥayya ʿalā ṣ-ṣalāhSamfuri:SmallsupKuyi Gaggauwa zuwa Sallah ( Sallah )

ḥayya ʿalā l-[[Falah|falāḥSamfuri:Smallsup]]Gaggauta zuwa ga babban rabo
ḥayya ʿalā khayri l-ʿamalSamfuri:Smallsup

qad qāmati ṣ-ṣalāhSamfuri:Smallsup
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarSamfuri:Smallsup]]
lā ʾilāha ʾillā -llāhSamfuri:SmallsupBãbu abin bautãwa da gaskiya fãce Allah

Mazhabobin Hanafiyya da Shi'a duk suna amfani da adadi iri ɗaya wajen maimaita Adhan da Iqama, saɓanin sauran mazhabobin Musulunci.

Kamar yadda Malikiyyah suka ce, komai na Iqama da kiran Sallah iri ɗaya ne sai dai a Iqama sau ɗaya akeyi amma ita kabbara sau biyu ce ko a Iqama ko a Kiran Sallah (Allahu Akbar - 2x, Ashadu ala ilaha illallah - 1x, Ashadu anna Muhammadur RasoolAllah - 1x, Hayya ala salah - 1x, Hayya alal Falah - 1x).Allahu Akbar - 2x, La ilaha illa Allah) tare da keɓancewar faɗin 'Qad qamati salah' sau ɗaya kawai.
Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found