Kashmir

LOC (Kashmiri : لینے اوف کنٹرول, Duggar: लाइन ऑफ कंट्रोल ), A baya ana rubuta Cashmere, yanki ne a tsakiyar Kudancin Asiya.,A tarihan ce idan akace Kashmir to ana dan ganta wa ne da tsaunukan dake yankin kudu daga yammacin tsaunukan Himalaya. A yau ana dan ganta Kashmir da babban yankin da ya kunshi Jahar Indiya ta Jammu da Kashmir (wadda ta kunshi tuddan Kashmir, Yankin Jammu,da Ladakh), Azad Kashmir da Gilgit–Baltistan (bangaren Pakistan), da kuma Aksai Chin da Trans-Karakoram Tract (bangaren Sin). Babban wajen da shine Kashmir shine Tuddan Kashmir yanki ne dake kasa zagaye da tsaunuka kuma da koramu. Mutane na son wajen saboda saukin rayuwa da kuma yana yi mai kyau wanda yake a wajen. Yankin yana a tsakankanin iyakar kasashen Indiya da Fakistan. Yankin nada fadin kasar sukwaya kilomita 230,166.1 ko (sukwaya mil 89,106). [1]

Kashmir


Wuri
Map
 35°N 76°E / 35°N 76°E / 35; 76
Territory claimed by (en) FassaraIndiya da Pakistan
Ƴantacciyar ƙasaSin
Yawan mutane
Faɗi3,945,000 (1941)
• Yawan mutane21.92 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Kashmiri
Labarin ƙasa
Yawan fili68,000 mi²
File:Kashmir region 2008.jpg
Taswirar yankin Kashmir

Manazarta

🔥 Top keywords: