Pakistan
Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a Duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.
Pakistan | |||||
---|---|---|---|---|---|
پاکستان (ur) پاکستان (pa) پاڪستان (sd) پاکستان (ps) Pakistan (en) پاکستان (mis) پاکستان (brh) Pákistán (brh) پاکستان (mis) پاکِستان (ks) پاڪستان (skr) | |||||
| |||||
Take | Qaumi Taranah (en) | ||||
Kirari | «Iman, Ittihad, Nazm (en) » | ||||
Suna saboda | Ikhlas (en) , Punjab (en) , Khyber Pakhtunkhwa (en) , Azad Kashmir (en) , Sindh (en) da Balochistan | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Islamabad | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 223,773,700 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 253.74 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci Urdu (national language (en) ) | ||||
Addini | Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) da Ahmadiyya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 881,913 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | K2 (en) (8,610) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Arabian Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | British Raj (en) , presidencies and provinces of British India (en) da Dominion of Pakistan (en) | ||||
Ƙirƙira | 14 ga Augusta, 1947 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Pakistan (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Pakistan (en) | ||||
• President of Pakistan (en) | Arif Alvi (en) (2018) | ||||
• Firimiyan Indiya | Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 348,262,544,719 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Pakistani rupee (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .pk (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +92 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 1122 (en) , 15 (en) da 16 (en) | ||||
Lambar ƙasa | PK | ||||
Wasu abun | |||||
Yanar gizo | pakistan.gov.pk |
Sunan Pakistan tana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.
Alamomin ƙasa
Alamomin ƙasa a Pakistan
Manazarta
Asiya | |||
Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan | Sin • Japan • Mangolia • Koriya ta Arewa • Koriya ta Kudu • Jamhuriyar Sin | ||
Armeniya • Azerbaijan • Baharain • Georgia • Irak • Isra'ila • Jordan • Kuwait • Lebanon • Oman • Qatar • Saudiyya • Siriya • Turkiya • Taraiyar larabawa • Falasdinu • Yemen | Brunei • Kambodiya • Indonesiya • Laos • Maleshiya • Myanmar • Filipin • Singafora • Thailand • Timor-Leste • Vietnam | ||
Afghanistan • Bangladash • Bhutan • Indiya • Iran • Maldives • Nepal • Pakistan • Sri Lanka |