Kicin

Kicin wannan kalmar na nufin ɗakin dafa abinci wanda akeyin shi a cikin gida. A turance ana kiranshi da Kitchen.[1]Wannan ɗakin mafi yawan masu amfani dashi Mata ne dansu dafa abinci.

Kicin
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nadaki
AmfaniDafa abinci da storage (en) Fassara
Hashtag (en) Fassarakitchen
Amfani wajengirki, dishwasher (en) Fassara, kitchen assistant (en) Fassara, fast food worker (en) Fassara da pizzaiolo (en) Fassara
Ɗakin dafa abinci
hoton kicin

Kicin ya rabu gida biyu kamar haka:

  1. Na zamani
  2. Na gargajiya

Na Zamani

Wannan Shine ake samun kayan zamani a cikinsa kamar tukunya, abun dafa abinci na lantarki, chokali, wuƙaƙen zamani da daisauransu.

Na Gargajiya

Wannan Shine ake samun kayan gargajiya wajen dafa abinci kamar su murhu, makubari, tukunyar ƙasa, mucciya da daisauransu.

🔥 Top keywords: