Leicester City F.C.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kungiyar Kwallon Kafa ta Leicester City ƙwararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Ingila wacce ke garin Leicester a Gabas ta Tsakiyar, Ingila. Kulob din na fafatawa a gasar Premier, matakin mafi girma a tsarin gasar kwallon kafa ta Ingila, kuma tana buga wasanninsa na gida a filin wasa na King Power Stadium.[1]

Leicester City F.C.

Bayanai
Suna a hukumance
Leicester City Football Club
Iriƙungiyar ƙwallon ƙafa
ƘasaBirtaniya
LaƙabiThe Foxes
Mulki
ShugabaAiyawatt Srivaddhanaprabha (en) Fassara
HedkwataLeicester
MamallakiKing Power (en) Fassara
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira1884
Awards received
BBC Sports Personality Team of the Year Award  (2016)

lcfc.com


Filin wasa na ƙungiyar
Magoya bayan kungiyar a birnin Rome

An kafa kulob din a shekarar alif 1884 a matsayin Leicester Fosse FC, inda take wasa a filin kusa da Fosse Road.[2] Sun koma Filbert Street a 1891, an zabe su zuwa Gasar Kwallon Kafa a 1894 kuma sun karɓi sunan Leicester City a 1919. Sun koma filin wasa na Walkers a shekara ta 2002, wanda aka sake masa suna zuwa King Power Stadium a 2011.[3][4]

Manazarta

🔥 Top keywords: