Libreville

Libreville (lafazi : /liberevil/) birni ne, da ke a ƙasar Gabon. Shi ne babban birnin ƙasar Gabon. Libreville tana da yawan jama'a 850'000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Libreville a shekara ta 1849.

Libreville


Wuri
Map
 0°23′24″N 9°27′16″E / 0.3901°N 9.4544°E / 0.3901; 9.4544
ƘasaGabon
Province of Gabon (en) FassaraEstuaire Province (en) Fassara
Department of Gabon (en) FassaraLibreville (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi797,003 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace tekuGabon Estuary (en) Fassara da Tekun Guinea
Altitude (en) Fassara13 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1849
Wasu abun

Yanar gizolibreville.ga

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: