Luka Modrić

Luka Modrić (an haife a ranar 9 ga watan satumba shekara ta 1985 ) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kroatiya. Yana buga wasa ma Ƙungiyar ƙwallon na ƙasar Kroatiya yana buga tsakiya a kungiyar kwallo na Real Madrid da kasar sa kroatiya

Luka Modrić
Rayuwa
HaihuwaZadar (en) Fassara, 9 Satumba 1985 (38 shekaru)
ƙasaKroatiya
Karatu
HarsunaCroatian (en) Fassara
Turanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Croatia national under-17 football team (en) Fassara2001-200120
  Croatia national under-19 football team (en) Fassara2003-2004112
  GNK Dinamo Zagreb (en) Fassara2003-20089427
HŠK Zrinjski Mostar (en) Fassara2003-2004228
  NK Inter Zaprešić (en) Fassara2004-2005184
  Croatia national under-21 football team (en) Fassara2004-2005152
  Croatia national association football team (en) Fassara2006-17224
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2008-201212713
Real Madrid CF2012-34327
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa10
Nauyi65 kg
Tsayi174 cm
Kyaututtuka
IMDbnm2323995

HOTO

🔥 Top keywords: