Mahmood Yakubu

Shugaban Hukumar Zaɓen Najeriya

Mahmood Yakubu Dan Nijeriya ne, Malami kuma shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya wato (INEC) mai ci Ayanzu.[1] shugaban kasa Muhammadu Buhari yanada shi shugaban ci a shekarar 21 Octoban 2015, ya maye gurbin Amina Zakari, wanda tarike shugaban ci na wuchan gadi.[2]

Mahmood Yakubu
Rayuwa
HaihuwaJihar Bauchi, 1962 (61/62 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaJami'ar Oxford
Category:Alumni of Wolfson College, Cambridge (en) Fassara
Sana'a
Sana'aMalami

Manazarta