Mats Hummels

Mats Julian Hummels (An haifeshi ranar 16 ga Disamba 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga Borussia Dortmund da kungiyar kwallon kafar Jamus.

Mats Hummels
Rayuwa
Cikakken sunaMats Julian Hummels
HaihuwaBergisch Gladbach (en) Fassara, 16 Disamba 1988 (35 shekaru)
ƙasaJamus
Ƴan uwa
MahaifiHermann Hummels
Abokiyar zamaCathy Hummels (en) Fassara
AhaliJonas Hummels
Karatu
HarsunaJamusanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  FC Bayern Munich II (en) Fassara2005-2008425
  Germany national under-20 football team (en) Fassara2007-200710
  FC Bayern Munich2007-200910
  Germany national under-21 football team (en) Fassara2007-2010215
  Borussia Dortmund (en) Fassara2008-2009251
  Borussia Dortmund (en) Fassara2009-201619918
  Germany national association football team (en) Fassara2010-
  FC Bayern Munich2016-ga Yuni, 2019743
  Borussia Dortmund (en) Fassaraga Yuli, 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewacentre-back (en) Fassara
Lamban wasa15
Nauyi90 kg
Tsayi191 cm
Wurin aikiDortmund
Kyaututtuka
IMDbnm3819729
mats-hummels.net
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

🔥 Top keywords: