Maurizio Sarri

Maurizio Sarri Maurizio Sarri (Italian pronunciation: [mauˈrittsjo ˈsarri]; an haife shi 10 Janairu 1959) ƙwararren manajan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Italiya wanda shine kocin ƙungiyar Lazio ta Serie A a yanzu.

Maurizio Sarri
Rayuwa
HaihuwaNapoli, 10 ga Janairu, 1959 (65 shekaru)
ƙasaItaliya
Karatu
HarsunaItaliyanci
Sana'a
Sana'aassociation football coach (en) Fassara, ɗan wasan ƙwallon ƙafa da Ma'aikacin banki
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Nauyi83 kg
Tsayi1.89 m
IMDbnm10063024
mauriziosarri.com

Manazarta

🔥 Top keywords: