Nepali


Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 2,926,000 suna magana da yaren.

Nepali
नेपाली
'Yan asalin magana
harshen asali: 15,800,000 (2019)
harshen asali: 11,826,953 (2011)
harshen asali: 2,926,168 (2011)
harshen asali: 15,451,000 (2011)
second language (en) Fassara: 8,680,000 (2011)
24,131,000 (2011)
Baƙaƙen rubutu
Devanagari (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1ne
ISO 639-2nep
ISO 639-3nep
Glottolognepa1254[1]


















=Manazarta=[2]

🔥 Top keywords: