New Mexico

New Mexico jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1912.

New Mexico
State of New Mexico (en)
Flag of New Mexico (en)
Flag of New Mexico (en) Fassara


TakeO Fair New Mexico (en) Fassara (1917)

Kirari«Crescit eundo» (1887)
Official symbol (en) FassaraGreater Roadrunner (en) Fassara
InkiyaLand of Enchantment
Suna sabodaSanta Fe de Nuevo México (en) Fassara
Wuri
Map
 34°N 106°W / 34°N 106°W / 34; -106
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birniSanta Fe (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi2,117,522 (2020)
• Yawan mutane6.72 mazaunan/km²
Home (en) Fassara792,755 (2020)
Labarin ƙasa
Bangare nacontiguous United States (en) Fassara, Four Corners (en) Fassara, Western United States (en) Fassara, Southwestern United States (en) Fassara da Mountain States (en) Fassara
Yawan fili315,194 km²
• Ruwa0.24 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuRio Grande (en) Fassara
Wuri mafi tsayiWheeler Peak (en) Fassara (4,011 m)
Wuri mafi ƙasaRed Bluff Reservoir (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiNew Mexico Territory (en) Fassara
Ƙirƙira ga Yuli, 1598New Spain (en) Fassara (Santa Fe de Nuevo México (en) Fassara)
9 Satumba 1850Organized incorporated territory (en) Fassara (New Mexico Territory (en) Fassara)
6 ga Janairu, 1912:  has cause (en) Fassara Proclamation 1175 (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernor of New Mexico (en) Fassara
Gangar majalisaNew Mexico Legislature (en) Fassara
• Governor of New Mexico (en) FassaraMichelle Lujan Grisham (en) Fassara (1 ga Janairu, 2019)
Majalisar shariar ƙoliNew Mexico Supreme Court (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2US-NM
GNIS Feature ID (en) Fassara897535
Wasu abun

Yanar gizonewmexico.gov
.

Babban birnin jihar New Mexico, Santa Fe ne. Jihar New Mexico yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 315,198, da yawan jama'a 2,088,070.

Gwamnan jihar New Mexico Michelle Lujan Grisham ce, daga zaben gwmanan a shekara ta 2018.

Hotuna

Manazarta


Jihohin Taraiyar Amurka
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming
🔥 Top keywords: