Oregon

Oregon jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1859. Babban birnin jihar Oregon, Salem ne. Jihar Oregon yana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 254,806, da yawan jama'a 4,142,776. Gwamnan jihar Oregon Kate Brown ce, daga zaben gwmanan a shekara ta 2014.

Oregon
State of Oregon (en)
Flag of Oregon (en) Seal of Oregon (en)
Flag of Oregon (en) Fassara Seal of Oregon (en) Fassara

Columbia River (en) Fassara

TakeOregon, My Oregon (en) Fassara

Kirari«Alis volat propriis (en) Fassara»
InkiyaBeaver State
Suna sabodaunknown value
Wuri
Map
 43°56′09″N 120°34′30″W / 43.9358°N 120.575°W / 43.9358; -120.575
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka

Babban birniSalem (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi4,237,256 (2020)
• Yawan mutane16.61 mazaunan/km²
Home (en) Fassara1,642,579 (2020)
Harshen gwamnatino value
Labarin ƙasa
Bangare naPacific Northwest (en) Fassara
Yawan fili255,026 km²
• Ruwa2.43 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPacific Ocean, Columbia River (en) Fassara da Snake River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara1,005 m
Wuri mafi tsayiMount Hood (en) Fassara (3,425 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira14 ga Faburairu, 1859
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Oregon (en) Fassara
Gangar majalisaOregon Legislative Assembly (en) Fassara
• Governor of Oregon (en) FassaraTina Kotek (en) Fassara (9 ga Janairu, 2023)
Majalisar shariar ƙoliOregon Supreme Court (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2US-OR
GNIS Feature ID (en) Fassara1155107
Wasu abun

Yanar gizooregon.gov

Hotuna

Manazarta


Jihohin Taraiyar Amurka
Alabama | Alaska | Arizona Arkansas | California | Colorado | Connecticut | Delaware | Florida | Georgia | Hawaii | Idaho | Illinois | Indiana | Iowa | Kansas | Kentucky | Louisiana | Maine | Maryland | Massachusetts | Michigan | Minnesota | Mississippi | Missouri | Montana | Nebraska | Nevada | New Hampshire | New Jersey | New Mexico | New York | North Carolina | North Dakota | Ohio | Oklahoma | Oregon | Pennsylvania | Rhode Island | South Carolina | South Dakota | Tennessee | Texas | Utah | Vermont | Virginia | Washington | West Virginia | Wisconsin | Wyoming
🔥 Top keywords: