Nicaragua

Nicaragua (lafazi:/nikaragwa/), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Tsakiya. Nicaragua tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 129 494. Nicaragua tana da yawan jama'a 6 085 213, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2018[1]

Nicaragua
República de Nicaragua (es)
Flag of Nicaragua (en) Coat of arms of Nicaragua (en)
Flag of Nicaragua (en) Fassara Coat of arms of Nicaragua (en) Fassara

Old Cathedral of Managua (en) Fassara

TakeSalve a ti (en) Fassara

Kirari«Ymddiriedwn yn Nuw»
«Unica. Original!»
Suna sabodaNicarao (en) Fassara
Wuri
Map
 13°N 85°W / 13°N 85°W / 13; -85

Babban birniManagua
Yawan mutane
Faɗi5,142,098 (2005)
• Yawan mutane39.44 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiYaren Sifen
Labarin ƙasa
Bangare naLatin America (en) Fassara, Central America (en) Fassara da Hispanic America (en) Fassara
Yawan fili130,375 km²
Wuri mafi tsayiCerro Mogotón (en) Fassara (2,107 m)
Wuri mafi ƙasaCaribbean Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiState of Nicaragua (en) Fassara da Mosquito Coast (en) Fassara
Ƙirƙira1821
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Majalisar zartarwaGovernment of Nicaragua (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Nicaragua (en) Fassara
• Revolucionario Nicaragüense (en) FassaraDaniel Ortega (en) Fassara (10 ga Janairu, 2007)
• Revolucionario Nicaragüense (en) FassaraDaniel Ortega (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara14,145,852,101 $ (2021)
KuɗiNicaraguan córdoba (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ni (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+505
Lambar taimakon gaggawa118 (en) Fassara, 128 (en) Fassara, 115 (en) Fassara da 120 (en) Fassara
Lambar ƙasaNI
Wasu abun

Yanar gizovisitnicaragua.us
hoton nicaragua
wasu 'yan kasar Nicaragua
cikin garin Nicaragua
yara 'yan kasar Nicaragua
bakin ruwa

Nicaragua tana da iyaka da Costa Rica da Honduras. Babban birnin Nicaragua, Managua ne.[2]

Shugaban ƙasar Nicaragua, shi ne Daniel Ortega.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: