Seoul

Seoul ko Sowul[1] (lafazi : /saol/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Shi ne babban birnin kasar Koriya ta Kudu. Seoul tana da yawan jama'a 9,838,892 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Seoul kafin karni na sha ɗaya kafin haihuwar annabi Isah. Shugaban birnin Seoul shine Park Won-soon.

Seoul
서울 (ko)


Official symbol (en) FassaraGinkgo biloba (en) Fassara, Forsythia (en) Fassara da Eurasian Magpie (en) Fassara
Suna sabodababban birni
Wuri
Map
 37°34′N 126°59′E / 37.56°N 126.99°E / 37.56; 126.99
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Kudu
Enclave within (en) FassaraGyeonggi (en) Fassara
Babban birnin

Babban birniJung District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi9,668,465 (2020)
• Yawan mutane15,974.33 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiKorean (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili605.25 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuHan River (en) Fassara, Cheonggye River (en) Fassara, Jungnangcheon (en) Fassara, Anyangcheon (en) Fassara, Tancheon (en) Fassara da Yangjaecheon (en) Fassara
Altitude (en) Fassara38 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiKeijō (en) Fassara
Ƙirƙira6 ga Yuni, 1395
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaSeoul Metropolitan Government (en) Fassara
Gangar majalisaSeoul municipal council (en) Fassara
• Mayor of Seoul (en) FassaraOh Se-hoon (en) Fassara (8 ga Afirilu, 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2KR-11
Wasu abun

Yanar gizoseoul.go.kr
Facebook: seoul.kr Twitter: seoulmania Edit the value on Wikidata
Seoul.


Manazarta

🔥 Top keywords: