Trier

Trier tsohon kuma wanda aka fi sani da Ingilishi azaman Trèves, birni ne da ke bakin gabar Moselle a Jamus. Ya ta'allaka ne a cikin wani kwari tsakanin ƙananan tuddai da aka lulluɓe da itacen inabi na jajayen dutse a yammacin jihar Rhineland-Palatinate, kusa da kan iyaka da Luxembourg da kuma cikin muhimmin yankin ruwan inabi na Moselle [1].

Trier


Wuri
Map
 49°48′N 6°36′E / 49.8°N 6.6°E / 49.8; 6.6
Ƴantacciyar ƙasaJamus
Federated state of Germany (en) FassaraRhineland-Palatinate (en) Fassara
Babban birnin
Sarre (en) Fassara (1798–1815)
Trier-Saarburg (en) Fassara (1816–)
Trier Government Region (en) Fassara (1815–1999)
Electorate of Trier (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi112,195 (2022)
• Yawan mutane958.36 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili117.07 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuMoselle (en) Fassara
Altitude (en) Fassara125 m-135 m
Sun raba iyaka da
Aach (en) Fassara
Trier-Saarburg (en) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira16 "BCE"
Tsarin Siyasa
• GwamnaWolfram Leibe (en) Fassara (2015)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo54290, 54292, 54293, 54294, 54295 da 54296
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho651
NUTS codeDEB21
German municipality key (en) Fassara07211000
Wasu abun

Yanar gizotrier.de
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: