Tsibiran Andaman da Nicobar

Tsibiran Andaman da Nicobar yanki ne, da ke a ƙasar Indiya, tsakanin tekun Bengal da tekun Andaman. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 8,249 da yawan jama’a 380,520 (in ji ƙidayar shekarar 2012). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Port Blair ne. Devendra Kumar Joshi shi ne laftanan-gwamnan yankin.

Tsibiran Andaman da Nicobar
अंडमान और निकोबार द्वीप (hi)
அந்தமான் (ta)


Wuri
Map
 11°41′N 92°43′E / 11.68°N 92.72°E / 11.68; 92.72
ƘasaIndiya

Babban birniPort Blair (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi356,152 (2005)
• Yawan mutane43.18 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Hindu
Tamil (en) Fassara
Nicobarese (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naSouth India (en) Fassara
Yawan fili8,249 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1 Nuwamba, 1956
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-AN
Wasu abun

Yanar gizoandaman.gov.in
Taswirar tsibiran Andaman da Nicobar.
hoton tsibirin andaman
🔥 Top keywords: