Christoph Baumgartner

Christoph Baumgartner (an haife shi 1 ga Agusta 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari kuma na gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga RB Leipzig da ƙungiyar Ostiriya.

Christoph Baumgartner
Rayuwa
HaihuwaHorn (en) Fassara, 1 ga Augusta, 1999 (24 shekaru)
ƙasaAustriya
Karatu
HarsunaJamusanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
SKN St. Pölten (en) Fassara-
  TSG 1899 Hoffenheim (en) Fassara-
  Austria national under-21 football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi1.78 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta