Austriya

Austriya ko Austria, ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Austriya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 83,879. Austriya tana da yawan jama'a 8,920,600, bisa ga jimillar a shekara ta 2020. Austriya tana da iyaka da Jamus, Switzerland, Liechtenstein, Hungariya, Cak, Slofakiya, Sloveniya kuma da Italiya. Babban birnin Austriya, Vienna ne.

Austriya
Republik Österreich (de)
Österreich (de)
Flag of Austria (en) Coat of arms of Austria (en)
Flag of Austria (en) Fassara Coat of arms of Austria (en) Fassara

TakeLand der Berge, Land am Strome (en) Fassara

Kirari«Arrive and revive»
Suna sabodaGabas
Wuri
Map
 48°N 14°E / 48°N 14°E / 48; 14

Babban birniVienna
Yawan mutane
Faɗi8,979,894 (2022)
• Yawan mutane107.06 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiJamusanci
Austrian Sign Language (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naTsakiyar Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili83,878.99 km²
• Ruwa1.7 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuLake Constance (en) Fassara, Neusiedl Lake (en) Fassara, Rhine (en) Fassara, Danube (en) Fassara, Inn (en) Fassara, Salzach (en) Fassara, Thaya (en) Fassara da Morava (en) Fassara
Wuri mafi tsayiGrossglockner (en) Fassara (3,798 m)
Wuri mafi ƙasaNeusiedl Lake (en) Fassara (115 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiAustria-Hungary (en) Fassara
Ƙirƙira12 Nuwamba, 1918
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatifederal parliamentary republic (en) Fassara da semi-presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwaAustrian Federal Government (en) Fassara
Gangar majalisaAustrian Parliament (en) Fassara
• President of Austria (en) FassaraAlexander Van der Bellen (en) Fassara (26 ga Janairu, 2017)
• Federal Chancellor of Austria (en) FassaraKarl Nehammer (en) Fassara (6 Disamba 2021)
Majalisar shariar ƙoliConstitutional Court of Austria (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara480,368,403,893 $ (2021)
Budget (en) Fassara123,488,300,000 € (2024)
KuɗiEuro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.at (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+43
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 122 (en) Fassara, 133 (en) Fassara da 144 (en) Fassara
Lambar ƙasaAT
NUTS codeAT
Wurin zaman majalisar Australiya.
Tutar Austriya.

Austriya ta samu yancin kanta a karni da goma bayan haifuwar annabi Issa.

Hotuna

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: