Daejeon

Daejeon (lafazi : /tejon/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Kudu. Daejeon tana da yawan jama'a 1,512,189 bisa ga jimillar shekarar 2017. An gina birnin Daejeon kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birni Daejeon Lee Jae Gwan ne.

Daejeon


Wuri
Map
 36°21′00″N 127°23′06″E / 36.35°N 127.385°E / 36.35; 127.385
Ƴantacciyar ƙasaKoriya ta Kudu
Yawan mutane
Faɗi1,475,221 (2018)
• Yawan mutane2,732.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili539.96 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaDaejeon Metropolitan Government (en) Fassara
Gangar majalisaDaejeon municipal council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2KR-30
Wasu abun

Yanar gizodaejeon.go.kr…
Daejeon.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: