Houston

Houston birni ne, da ke a jihar Texas, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 6,313,158 (miliyan shida da dubu dari uku da sha uku da dari ɗaya da hamsin da takwas). An gina birnin Houston a shekara ta 1837.

Houston
Flag of Houston (en)
Flag of Houston (en) Fassara


InkiyaSpace City
Suna sabodaSam Houston (en) Fassara
Wuri
Map
 29°45′46″N 95°22′59″W / 29.7628°N 95.3831°W / 29.7628; -95.3831
Ƴantacciyar ƙasaTarayyar Amurka
Jihar Tarayyar AmurikaTexas
County of Texas (en) FassaraHarris County (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi2,304,580 (2020)
• Yawan mutane1,336.34 mazaunan/km²
Home (en) Fassara874,827 (2020)
Labarin ƙasa
Located in statistical territorial entity (en) FassaraGreater Houston (en) Fassara
Bangare naNorth Barrier Coast (en) Fassara
Yawan fili1,724.544507 km²
• Ruwa4.4473 %
Altitude (en) Fassara13 m
Bayanan tarihi
Wanda ya samarAugustus Chapman Allen (en) Fassara da John Kirby Allen (en) Fassara
Ƙirƙiraga Augusta, 1836
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaHouston City Council (en) Fassara
• Mayor of Houston (en) FassaraJohn Whitmire (en) Fassara (ga Janairu, 2024)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo77000–77099, 77200–77299, 77000, 77002, 77007, 77009, 77011, 77013, 77015, 77018, 77021, 77024, 77027, 77030, 77034, 77038, 77042, 77045, 77048, 77049, 77052, 77057, 77061, 77065, 77069, 77072, 77075, 77079, 77081, 77083, 77087, 77091, 77094, 77099, 77203, 77206, 77208, 77211, 77216, 77220, 77224, 77228, 77229, 77231, 77233, 77236, 77240, 77243, 77246, 77249, 77250, 77253, 77258, 77260, 77263, 77266, 77268, 77273, 77276, 77279, 77280, 77282, 77285, 77287, 77290, 77291, 77295 da 77298
Tsarin lamba ta kiran tarho281, 832 da 713
Wasu abun

Yanar gizohoustontx.gov
Twitter: HoustonTX Instagram: houstoncity Edit the value on Wikidata
Houston.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: