Karnataka

Karnataka (lafazi: /Karnāṭaka/) Jiha ce dake a kudu maso yammacin yankin Indiya. An kirkireta ne a 1 November 1956. Asalin sunan jihar shine Jihar Mysore, Sai aka canja sunan zuwa Karnataka a 1973. Jihar na daidai ne da Yankin Carnatic. Babban birnin jihar ita ce Bangalore (Bengaluru) kuma ita ce birni mafi girma a jihan.

Karnataka
कर्नाटक (mr)
கருநாடகம் (ta)
కర్ణాటక (te)
കർണാടക (ml)
ಕರ್ನಾಟಕ (kn)


Wuri
Map
 15°N 76°E / 15°N 76°E / 15; 76
ƘasaIndiya

Babban birniBengaluru
Yawan mutane
Faɗi61,130,704 (2011)
• Yawan mutane318.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiKannada
Labarin ƙasa
Bangare naSouth India (en) Fassara
Yawan fili191,791 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiMysore State (en) Fassara
Ƙirƙira1 Nuwamba, 1956
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaKarnataka Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaKarnataka Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasaThawar Chand Gehlot (en) Fassara (11 ga Yuli, 2021)
• Chief Minister of Karnataka (en) FassaraSiddaramaiah (en) Fassara (20 Mayu 2023)
Ikonomi
Nominal GDP per capita (en) Fassara220,000,000,000 $ (2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-KA
Wasu abun

Yanar gizokarnataka.gov.in
Fadar Mysore.
Pattadakal
Lambun Brindavan

Karnataka nada iyaka da Kogin Arebiya ta yamma, Goa ta arewa maso yamma, Maharashtra ta arewa, Telangana ta arewa maso gabas, Andhra Pradesh ta gabas, Tamil Nadu ta kudu maso gabas, da kuma Kerala ta kudu. Jihar nada girman kasa da yakai 191,976 square kilometres (74,122 sq mi), ko kashi 5.83 na adadin girman ƙasan Indiya. Haka yasa takasance ta shida a girman jihohin dake a ƙasar indiya. Tana da adadin yawan alumma 61,130,704 a ƙidayar shekara ta 2011, kuma Karnataka itace jiha na takwas a yawan alumma a indiya, tana da gundumomi 30. Kannada, daya daga cikin classical languages dake Indiya, itace yaren da akafi amfani dashi a jihar kuma yaren Jihar tare da yarukan Konkani, Marathi, Tulu, Tamil, Telugu, Malayalam, Kodava da kuma Beary. Karnataka kuma na dauke da daya daga cikin Ƙauyuka a Indiya waɗanda yaren Sanskrit kawai ake amfani dashi.[1][2][3]

Veera Narayana Temple, Gadag
Ranganathittu

Manazarta

🔥 Top keywords: