Andhra Pradesh

Andhra Pradesh jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 162,975 da yawan jama’a 49,386,799 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Babban birnin jihar, Amaravati ne. Birnin mafi girman jihar, Visakhapatnam ne. Biswabhusan Harichanda shi ne gwamnan jihar. Jihar Andhra Pradesh tana da iyaka da jihohin biyar: Chhattisgarh da Odisha (a Arewa maso Gabas), Karnataka (a Yamma), kuma da Tamil Nadu (a Kudu).

Andhra Pradesh
आंध्र प्रदेश (mr)
ஆந்திரப் பிரதேசம் (ta)
ఆంధ్ర ప్రదేశ్ (te)
ಆಂಧ್ರ ಪ್ರದೇಶ (kn)
ଆନ୍ଧ୍ର ପ୍ରଦେଶ (or)


TakeMaa Telugu Thalliki (en) Fassara

Official symbol (en) FassaraKalash (en) Fassara, Antilope cervicapra (en) Fassara, Kalo, Jasminum (en) Fassara da Icen Dalbejiya (Azadirachta Indica)
Suna sabodaTelugu people (en) Fassara
Wuri
Map
 16°30′50″N 80°30′58″E / 16.514°N 80.516°E / 16.514; 80.516
ƘasaIndiya

Babban birniAmaravati (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi49,634,314 (2011)
• Yawan mutane304.56 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTalgu
Labarin ƙasa
Bangare naSouth India (en) Fassara
Yawan fili162,970 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiAndhra State (en) Fassara
Ƙirƙira1 Nuwamba, 1956
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaCouncil of Ministers of Andhra Pradesh (en) Fassara
Gangar majalisaAndhra Pradesh Legislature (en) Fassara
• Shugaban ƙasaS. Abdul Nazeer (en) Fassara (12 ga Faburairu, 2023)
• Chief Minister of Andhra Pradesh (en) FassaraY. S. Jaganmohan Reddy (en) Fassara (30 Mayu 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2IN-AP
Wasu abun

Yanar gizoap.gov.in
Taswirar yankunan jihar Andhra Pradesh.

Hotuna

🔥 Top keywords: