Tamil Nadu


Tamil Nadu jiha ce, da ke a Kudancin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arbba’i 130,060 da yawan jama’a daya kai 72,147,030 (in ji ƙidayar shekarata 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar da birnin mafi girman jihar Chennai ne. Banwarilal Purohit shi ne gwamnan jihar. Jihar Tamil Nadu tana da iyaka da jihohin da yankunan huɗu (Andhra Pradesh, Kerala, Karnataka da Puducherry).

Tamil Nadu
தமிழ்நாடு (ta)
తమిళనాడు (te)
തമിഴ്‌നാട് (ml)
ತಮಿಳುನಾಡು (kn)


Suna sabodaTamil (en) Fassara
Wuri
Map
 11°N 79°E / 11°N 79°E / 11; 79
ƘasaIndiya

Babban birniChennai
Yawan mutane
Faɗi72,147,030 (2011)
• Yawan mutane554.73 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTamil (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naSouth India (en) Fassara
Yawan fili130,058 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiMadras State (en) Fassara
Ƙirƙira26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaTamil Nadu Legislative Assembly (en) Fassara
Gangar majalisaTamil Nadu Legislative Assembly (en) Fassara
• Governor of Tamil Nadu (en) FassaraR. N. Ravi (en) Fassara (10 Satumba 2021)
• Chief Minister of Tamil Nadu (en) FassaraM. K. Stalin (en) Fassara (7 Mayu 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2IN-TN
Wasu abun

Yanar gizotn.gov.in

Tarihi

Mulki

Arziki

Wasanni

Wasan kwallon Cricket shine fitaccen wasa a Tamil Nadu. Bayan Cricket kuma akwai wasanni daban daban sabod Jihar Tamil Nadu jiha ce wadda ta shahara sosai a fannin wasanni a kasar Indiya. Akwai kwararru kuma hazikai fitattun yan wasa a kowanne fanni.

Fannin tsaro

Kimiya

Al'adu

Addinai

Mutane

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: