Marcel Sabitzer

Marcel Sabitzer an haife shi ne ga 17 a watan Maris ga shekara ta dubu daya da dari tara da tasa'in da hudu (1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Premier League Manchester United, ya kasance a matsayin aro ne daga kungiyar Bayern Munich a halin yanzu. Yana wakiltar tawagar kasar Ostiriya . Mafi rinjayen dan wasan tsakiya, Sabitzer na iya taka rawar gani da dama, gami da kai hare-hare, dan wasan tsakiya, mai tsaron gida, mai kai hari da dan wasan gaba na biyu .

Marcel Sabitzer
Rayuwa
HaihuwaWels (en) Fassara, 17 ga Maris, 1994 (30 shekaru)
ƙasaAustriya
Ƴan uwa
MahaifiHerfried Sabitzer
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Austria national under-16 football team (en) Fassara2009-201071
FC Admira Wacker Mödling (en) Fassara2010-20134511
  Austria national under-17 football team (en) Fassara2010-201193
  Austria national under-18 football team (en) Fassara2011-201120
  Austria national association football team (en) Fassara2012-7114
  Austria national under-21 football team (en) Fassara2012-201371
  Austria national under-19 football team (en) Fassara2012-201345
  SK Rapid Wien (en) Fassara2013-20144510
  RB Leipzig (en) Fassara30 Mayu 2014-202117740
FC Red Bull Salzburg (en) Fassara1 ga Yuli, 2014-20153319
  FC Bayern Munich30 ga Augusta, 2021-24 ga Yuli, 2023402
Manchester United F.C.1 ga Faburairu, 2023-30 ga Yuni, 2023110
  Borussia Dortmund (en) Fassara24 ga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Lamban wasa7
Nauyi70 kg
Tsayi176 cm

Sabitzer ya fara aikinsa na ƙwararren dan kwalo a kasan Austria tare da Admira Wacker da Rapid Wien . Ya koma kulob din RB Leipzig na Jamus a shekara ta 2014 kuma nan da nan aka ba shi aro ga Red Bull Salzburg na kaka daya. Sabitzer ya buga wasanni sama da 200 a kungiyar RB Leipzig, kafin Bayern Munich ta saye shi a watan Agustan a shekara ta dubu biyu da ashirin da daya (2021) kan kudi Yuro miliyan 16.