Maris

Maris shine wata na uku a cikin jerin watannin shekara na ƙirgar Girgori. Yana da adadin kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Afrilu.

Maris
calendar month (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare namonth of the Gregorian calendar (en) Fassara
Bangare naJulian calendar (en) Fassara, Gregorian calendar (en) Fassara da Swedish calendar (en) Fassara
Name (en) Fassaraмарта, marca, Pawqar waray killa, Hreþmonðes da března
Suna sabodaMars (en) Fassara, Novruz (en) Fassara, Betula (en) Fassara da Korama
MabiyiFabrairu
Ta biyo bayaAfrilu
Series ordinal (en) Fassara3

Manazarta

🔥 Top keywords: