Masana'anta

Masana'anta, jam'in kalmar shi ne; Masana'antu; Masana'anta itace wuri ko cibiyar da ake samar da sababbin kayayyaki don amfanin yau da kullum, iri daban daban ko kuma iri ɗaya, yadanganta da wace irin masana'anta ce ko wane irin abu ne suke kyerawa, suna aikine ta hanyar amfani da injina Dan kyere-kyere, ko amfani da hannu da dai sauran wasu hanyoyi.

Masana'anta
economic activity (en) Fassara da system lifecycle phase (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naeconomic activity (en) Fassara da Samar
Bangare nasection in classification of productive activities (en) Fassara da secondary sector of the economy (en) Fassara
Name (en) FassaraVerarbeitendes Gewerbe/Herstellung von Waren, Manufacturing, Industrie, activités de fabrication da industrie manufacturière
Has characteristic (en) FassaraManufacturing Readiness Level (en) Fassara
Gudanarwanfactory worker (en) Fassara, machine fitter (en) Fassara, mai tsarawa da manufacturing manager (en) Fassara
NAF code (en) FassaraC
International Standard Industrial Classification code Rev.4 (en) FassaraC
wani kamfani kenan tun a lokacin baya
wata masana'anta kenan

Tarihi

wata tsohuwar masana'antar jirgin kasa kenan a karnin baya

Asalin masana'antu sun farane daga shekarun da ake yin bauta. A lokacin da ake tursasa bayi.yin ayyuka a kamfanoni inda ake samar da kamfanoni. Wannan ne ma yasa turawan yamma sukayi ta jigilar bayi daga nahiyar Afrika zuwa ƙasashen su kamar Amurika da Turai. Daga baya.kuma sakamakon samun injina ne sai harkokin masana`antu yayita haɓaka.

Manazarta

🔥 Top keywords: