Masarautar Diriya

Masarautar Diriya wadda kuma aka fi sani da kasar Saudiyya ta farko, [1] an kafa ta a watan Fabrairu shekara ta alif dari bakwai da ashirin da bakwai 1727 (1139 AH ).</ref> was established in February 1727 (1139 AH).[2][3] A farkon shekarar 1744, sarkin wani garin Najdi da ake kira Diriyah, Muhammad bin Saud, da Sarkin Musulmi na yankin Muhammad bn Abd al-Wahhab sun kulla kawance don kafa wata kungiyar kawo sauyi ta zamantakewa da addini domin hada kan da dama daga cikin jihohin Larabawa. [4]

Masarautar Diriya
إِمَارَةُ الدِّرْعِيَّةِ الْكُبْرَى (ar)

Suna sabodaSaud I (en) Fassara
Wuri
Map
 24°44′00″N 46°34′32″E / 24.733333°N 46.575556°E / 24.733333; 46.575556

Babban birniDiriyah (en) Fassara
Yawan mutane
Harshen gwamnatiLarabci
AddiniMusulunci
Bayanan tarihi
MabiyiEmirate of Diriyah (en) Fassara da Bani Khalid Emirate (en) Fassara
Ƙirƙira1744
Rushewa9 Satumba 1818
Ta biyo bayaSecond Saudi State (en) Fassara
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiSarauta
• Shugaban ƙasaMuhammad bin Saud (en) Fassara (1744)
Abdulllah Bn Saud

Kafuwar farko

Gidan Saudat da na kusa da ita sun tashi da sauri suka zama mafi rinjaye a Larabawa ta hanyar cin nasara a Najd da farko, sannan kuma sun fadada tasirinsu akan gabar tekun gabas daga kasar Kuwait har zuwa kan iyakar kasar Oman . Bayan haka kuma sojojin Saudiyya sun kawo tsaunukan Asir a karkashin jagorancinsu, yayin da Muhammad bn Abd Al Wahhab ya rubuta wa mutane da malamai wasiku don shiga fagen yaqi wato jihadi . Bayan yakin soja da yawa, Muhammad bin Saud ya rasu a shekarar ta 1765, ya bar jagoranci ga dansa, Abdul-Aziz bin Muhammad. Dakarun Saudiyya sun yi nisa har suka samu jagorancin birnin Karbala mai tsarki na Shi'a a shekarar 1801. A nan ne suka rusa wurin ibadar waliyyai da abubuwan tarihi tare da kashe fararen hula sama da dubu biyar 5000. A matsayin ramuwar gayya, wani matashi dan Shi'a ya kashe Abdulaziz a shekarar 1803, bayan ya bi shi zuwa Najd.

Rushewar mulki

Daular Usmaniyya ta bai wa mataimakin sarkin Masar Muhammad Ali Pasha aiki na raunana karfin gidan Saudiyya. Wannan ya fara yakin Ottoman-Saudi, inda Muhammad Ali ya aika da sojojinsa zuwa yankin Hejaz ta hanyar ruwa. Ɗansa, Ibrahim Pasha, sannan ya jagoranci dakarun Ottoman zuwa tsakiyar Nejd, inda suka mamaye gari bayan gari. Magajin Saudat, dansa Abdullah bin Saud, ya kasa hana sake kwace yankin.

Manazarta

🔥 Top keywords: