Mathilde-Amivi Petitjean

Mathilde-Amivi Petitjean (An haife ta a watan Fabrairu 19, 1994 [1] [2] ) 'yar wasan gudun kankara ce ta zagayen ƙasa 'yar ƙasar Faransa da Togo. Ta yi wa kasar Togo wasa a gasar Olympics na lokacin sanyi a shekara ta 2014 a tseren gargajiya na kilomita 10.[3] Petitjean ta kare a matsayi na 68 a tserenta guda daya tilo da ta yi a tsakanin 'yan wasa 75, kusan mintuna goma a bayan wacce tazo na daya wato Justyna Kowalczyk ta Poland. Petitjean na fatan cewa bayyanarta zai taimaka wajen zaburar da matasan Afirka don shiga cikin wasanni na hunturu.[4]

Mathilde-Amivi Petitjean
Rayuwa
HaihuwaKpalimé, 19 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasaTogo
Karatu
MakarantaSavoy Mont Blanc University (en) Fassara
Emlyon Business School (en) Fassara
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'asportsperson (en) Fassara da cross-country skier (en) Fassara
Nauyi60 kg
Tsayi163 cm

An haifi Petitjean a Togo, ga mahaifiya 'yar Togo wanda hakan ya ba ta damar yi wa kasar wasa. Kungiyar Ski ta Togo ta tuntube ta a cikin watan Maris 2013 ta kafar Facebook don yi wa kasar wasa a gasar Olympics na lokacin sanyi. Petitjean ta kwashe mafi yawan rayuwarta a Haute-Savoie, Faransa, inda ta koyi wasan tsaren kankara.[5]

Ta dauki tutar Togo a wajen bikin bude taron.[6]

Ta yi wa kasar Faransa wasa har zuwa lokacin da ta canza sheka zuwa Togo.

Cross-country skiing results

An samo duk sakamakon daga Ƙungiyar Ski ta Duniya (FIS).

Wasannin Olympics

 Shekara  Shekaru  10 km 



</br> mutum guda 
 15 km 



</br> skiathlon 
 30 km 



</br> taro fara 
 Gudu  4 × 5 km 



</br> gudun ba da sanda 
 Tawaga 



</br> gudu 
20142066-----
20182483--59--

Gasar Cin Kofin Duniya

 Shekara  Shekaru  10 km 



</br> mutum guda 
 15 km 



</br> skiathlon 
 30 km 



</br> taro fara 
 Gudu  4 × 5 km 



</br> gudun ba da sanda 
 Tawaga 



</br> gudu 
201723---49--

Gasar cin kofin duniya

Matsayin yanayi

 Kaka  Shekaru Matsayin ladabtarwaMatsayin yawon shakatawa na Ski
GabaɗayaNisaGuduNordic



</br> Budewa
Yawon shakatawa de



</br> Ski
Gasar cin kofin duniya



</br> Karshe
Yawon shakatawa na Ski



</br> Kanada
201622NCNCNC--N/ADNF
201723NC-NC--DNFN/A
201824NCNCNC---N/A

Manazarta