Togo

Togo,ko Jamhuriyar Togo (da Faransanci: République togolaise), ƙasa ce, da ke a yammacin Afirka. Togo tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 56,785. Togo, tana da yawan jama'a kimanin, 7,552,318, bisa ga jimillar shekarar ta 2015. Togo tana da iyaka da Liberiya, da Gine daga gabas, da Mali, da Burkina Faso daga Arewa, kuma ta yi iyaka da Ghana da ga yammah, Babban birnin Togo, Lomé.

Togo
Flag of Togo (en) Emblem of Togo (en)
Flag of Togo (en) Fassara Emblem of Togo (en) Fassara


TakeTerre de nos aïeux (en) Fassara

Kirari«Travail, Liberté, Patrie»
«Work, Liberty, Homeland»
«Труд, свобода, Родина»
«Treball, llibertat, pàtria»
Wuri
Map
 8°15′00″N 1°11′00″E / 8.25°N 1.18333°E / 8.25; 1.18333

Babban birniLomé
Yawan mutane
Faɗi7,797,694 (2017)
• Yawan mutane137.32 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili56,785 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMount agou (986 m)
Wuri mafi ƙasaBight of Benin (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFrench Togoland (en) Fassara
Ƙirƙira27 ga Afirilu, 1960
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Togo (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• President of Togo (en) FassaraFaure Gnassingbé (4 Mayu 2005)
• Prime Minister of Togo (en) FassaraVictoire Tomegah Dogbé (28 Satumba 2020)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara8,334,047,486 $ (2021)
KuɗiCFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.tg (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+228
Lambar taimakon gaggawa118 (en) Fassara, 117 (en) Fassara, 171 (en) Fassara da 172 (en) Fassara
Lambar ƙasaTG
Wasu abun

Yanar gizorepublicoftogo.com
Kifar shiga Majalisar dokokin Togo, 2019
Taswirar Togo.
Cikin kasar togo

Shugaban kasar Togo Faure Gnassingbé, firaminista Komi Sélom Klassou.

Faure Gnassingbé shugaba na yanzu

Togo ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga kasar Faransa.[1][2][3]

Tarihi

wani bangare na kasar Togo a 1968

Kasar togo tana da tarihin gaske, ta kasance daya daga cikin kasashen da faransa ta raina.

ministan tsaron ƙasar Togo a shekara ta 2018

Mulki

kudin kasar togo

Arziki

mutanen kasar Togo na wasa da mashin akan titi

Wasanni

jami'an tsaron kasar togo

Fannin tsaro

Kimiya

Al'adu

Addinai

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: