Medhi Benatia

Medhi Benatia An haifeshi ranar 17 ga watan Afrilu a shekarar 1987. Ya kasance kwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne, wanda ke taka leda a matsayin mai buga baya na tsakkiya.

Medhi Benatia
Rayuwa
HaihuwaCourcouronnes (en) Fassara, 17 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru)
ƙasaMoroko
Faransa
Aljeriya
Karatu
HarsunaMoroccan Darija (en) Fassara
Faransanci
Italiyanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Morocco national under-17 football team (en) Fassara2003-200410
  France national under-17 association football team (en) Fassara2003-200470
  Olympique de Marseille (en) Fassara2005-200800
  France national under-18 association football team (en) Fassara2005-200510
  Morocco national under-20 football team (en) Fassara2006-200740
Tours FC. (en) Fassara2006-2007300
F.C. Lorient (en) Fassara2007-200810
Clermont Foot 63 (en) Fassara2008-2010602
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2008-2019582
Udinese Calcio2010-2013977
A.S. Roma (en) Fassara2013-2014375
  FC Bayern Munich2014-2017463
  Juventus FC (en) Fassara2016-2017211
  Juventus FC (en) Fassara2017-2019384
Al-Duhail SC (en) Fassara2019-2021622
Fatih Karagümrük S.K. (en) Fassara3 ga Augusta, 2021-9 Disamba 202160
 
Muƙami ko ƙwarewacentre-back (en) Fassara
Lamban wasa5
Nauyi94 kg
Tsayi189 cm
Imani
AddiniMusulunci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta