Ndjamena

Ndjamena ko N’Djamena (Fort-Lamy kafin shekarar 1973) birni ce, da ke a ƙasar Cadi. Ita ce babban birnin kasar Cadi. Ndjamena tana da yawan jama'a 1,092,066, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Ndjamena a shekarar 1900.[1]

Ndjamena
N’Djaména (fr)
انجمينا (ar)


Wuri
Map
 12°07′N 15°03′E / 12.11°N 15.05°E / 12.11; 15.05
Ƴantacciyar ƙasaCadi
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi1,092,066 (2012)
• Yawan mutane10,920.66 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naSahelian Chad (en) Fassara
Yawan fili100 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuKogin Chari
Altitude (en) Fassara298 m
Bayanan tarihi
MabiyiFort Lamy (en) Fassara
Ƙirƙira29 Mayu 1900
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho235
Lamba ta ISO 3166-2TD-ND
Ndjamena.
Ndjamena 1950

Manazarta

🔥 Top keywords: