Oba
Oba na nufin Shugaba a Yarbanci da a harsunan Mutanen Bini dake Yammacin Afirka. Sarakuna Kasashen Yarbawa, a yankin dake ayanzu a jamhuriyar Benin, da Nigeria da kuma kasar Togo, suna amfani da sunan amatsayin sunan girmamawa kafin sunan mutum. Wadanda sunan bayan mulkin mallaka akwai, Oba Ogunwusi na Ile Ife, Oba Aromolaran na Ilesha da Oba Adeyemi na Oyo. Misalin sunan ga mutumin Bini dake da sunan shine Oba Ewuare II na Benin.
Oba | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ruler (en) |
Sunan na da banbanci da sunan Oloye, wanda ake amfani dashi amatsayin kwalliya ga masu ayyuka ga obaye acikin tsarin shugabancin Yarbawa.
Manazarta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: Babban shafiHadiza MuhammadFayil:Bihar district map.PNGCarles PuigdemontMusamman:RecentChangesMusamman:SearchHausawaKarin maganaDauda Kahutu RararaKhalid Al AmeriJerin sunayen Allah a MusulunciMusamman:MyTalkUsman Dan FodiyoBayajiddaSana'o'in Hausawa na gargajiyaYaƙin Duniya na IIHarshen HausaMaryam Musa WaziriWikipedia:Kofan al'ummaIndiyaAnnabi IsahAnnabi MusaNajeriyaGaɓoɓin FuruciZauren yanciMusulunciAnnabi SulaimanFuruciFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaFayil:Hoton Hajiya Hadiza Muhammad (Hadizan Saima).pngKaduna (jiha)Al'adaFassaraUmar M ShareefMuhammadFayil:Washington DC printable tourist attractions map.jpgHausa BakwaiIbrahim ZakzakyIbrahim Niass