Benin

Benin: tana ɗaya daga cikin. ƙasashen yammacin Afrika, kuma ita ƙaramar ƙasa ce, da can ana cimata dukome , a shekara ta 1894 ƙasar faransa ta mamaye ta har zuwa shekara ta 1960 sannan ta samu ƴancin kanta. Benin ta yi iyaka da ƙasashe huɗu su ne; daga, gabacin ta Najeriya, daga yammacin ta Togo, daga arewacin ta Nijar, daga arewa maso yammaci ta burkina faso, Benin ƙasa ce me tsawo daga kudanci zuwa arewaci (650 )km , kuma tsawanta daga gabance, zuwa yammace ( 110 ) km, harshen Faransanci shi ne yaren ƙasar, tana da yawan mutane kimanin (4,418,000 ) a shekara ta 1988, babban birnin ta Cotonou yawan mutanen ta sun kai (1050) , Benin tana da yaruka masu ɗinbun yawa ( fun, adja buriya hausa dande ) da suran su.

Benin
Flag of Benin (en) Coat of arms of Benin (en)
Flag of Benin (en) Fassara Coat of arms of Benin (en) Fassara


TakeL'Aube Nouvelle (en) Fassara

Kirari«Fraternité, Justice, Travail»
«Fraternity, Justice, Labour»
«Братство, справедливост, труд»
«Bratstvo, pravica, delo»
Suna sabodaBight of Benin (en) Fassara
Wuri
Map
 8°50′N 2°11′E / 8.83°N 2.18°E / 8.83; 2.18

Babban birniPorto-Novo
Yawan mutane
Faɗi11,175,692 (2017)
• Yawan mutane97.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Yamma
Yawan fili114,763 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMont Sokbaro (658 m)
Wuri mafi ƙasaBight of Benin (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiFrench West Africa (en) Fassara
Ƙirƙira2 Disamba 1990
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatirepresentative democracy (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Benin (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar jamhuriyar BeninPatrice Talon (6 ga Afirilu, 2016)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara17,690,083,520 $ (2021)
KuɗiCFA franc Yammacin Afirka
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bj (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+229
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 117 (en) Fassara da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasaBJ
Wasu abun

Yanar gizogouv.bj
Jamhuriyar Benin (ha)République du Bénin
yaren ƙasafaransanci
baban birnePorto Novo, Cotonou
tsaren kasaJamhuriya
shugaban kasaThomas Yayi Boni

- fadin kasa
- % ruwa

112 620 km²
1,8%
yawan mutane
10 872 298 (2016)
uwrin da mutane suke da zama
95 hab/km²
kudin dayake shiga kasa a shikata8,100,000,000$
kudin da kuwane mutun yana samu a shikara1300$
samun incin kasa
daga Francia)

1 daga agosta 1960
kudin kasaFranco CFA
banbancin lukaciUTC +1
RaneUTC +1
Himno nacionalL'Aube Nouvelle
Yanar gizo.bj
lambar wayar taraho ta kasa+229
Shugaban kasar mai ci ahalin yanzu
ginin wata hukuma a Cotonou benin


Tarihi

Mulki

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya da Fasaha

Sifiri

hayoyin sufurin mota
Sufuri na ruwa


Sifirin Jirgin Sama

Sifirin Jirgin Kasa

Al'adu

Mutane

wata mai saida man fetur kenan a benin

Yaruka

Abinci

Jar masara a benin
albasar benin


Tufafi

Ilimi

jami'ar benin
dakin karatu a benin

Addinai

Musulunci

Kiristanci

Hotuna

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: