Rio de Janeiro

Rio de Janeiro Ya kasan ce wani birni ne, da ke a jihar Rio de Janeiro, a ƙasar Brazil. Shi ne babban birnin jihar Rio de Janeiro. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2015, birnin nada jimillar mutane 12,280,702 (miliyan sha biyu da dubu dari biyu da tamanin da dari bakwai da biyu). An gina birnin Rio de Janeiro ne a karni na sha shidda bayan haihuwan annabi Isah (AS)

Rio de Janeiro
Flag of Rio de Janeiro (en) Coat of arms of the city of Rio de Janeiro (en)
Flag of Rio de Janeiro (en) Fassara Coat of arms of the city of Rio de Janeiro (en) Fassara


TakeCidade Maravilhosa (en) Fassara

Wuri
Map
 22°54′40″S 43°12′20″W / 22.9111°S 43.2056°W / -22.9111; -43.2056
Ƴantacciyar ƙasaBrazil
Federative unit of Brazil (en) FassaraRio de Janeiro (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi6,211,423 (2022)
• Yawan mutane4,929.59 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili1,260.029215 km²
Altitude (en) Fassara31 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira11 ga Maris, 1565
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) FassaraSaint Sebastian (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaMunicipal Chamber of Rio de Janeiro (en) Fassara
• Mayor of Rio de Janeiro (en) FassaraMarcelo Crivella (en) Fassara (1 ga Janairu, 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo20000-000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho21
Brazilian municipality code (en) Fassara3304557
Wasu abun

Yanar gizorio.rj.gov.br
Rio de Janeiro



Wikimedia Commons on Rio de Janeiro


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

🔥 Top keywords: