Safarar Mutane
Safarar Mutane Huddatayya ce ko kuma kasuwancin safaran mutane saboda aikin bauta, biyan bukata ta hanyar kwanciya dasu ga ma'abota wannan kasuwancin da kuma sauran mutane.[1][2] Kuma na samar da masoyan dake mu'amala sak irinta ma'aurata ba tare da auren ba a sakamakon auren dole,[3] [4][5] ko kuma domin a cire wasu bangarorin jiki[6][7] ta hanyar yin tiyata.[8]. Ana Safaran mutane cikin kasa ko kuma tsakanin kasa da kasa, Safaran Mutane babban ne laifi saboda an take dokar yancin Dan adam ta yaje inda yake so a lokacin da yaga dama, amma hakan bai samuba saboda kawai su cimma muradinsu na kasuwanci[9]. Safarar Mutane kasuwancin mutane ne kai tsaye, musamman mata da kananan yara, kuma ba lallai sai an tafi dasu daga wani wuri zuwa wani ba.[10][11]
Safarar Mutane | |
---|---|
matter (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Laifi, trade (en) , offense against personal freedom (en) , social exploitation (en) da human activity (en) |
Babban tsarin rubutu | Strafgesetzbuch (en) |
Gudanarwan | human trafficker (en) |
Ma'ana
kudin shiga
A shekarar 2014, Ƙungiyar ma'aikata ta duniya tayi kiyasin kudin shiga da aka samu ta hanyar Tirsasa mutane domin yin aiki har kimanin dala biliyan dari da hamsin.[12]