Sumatra

Sumatra (lafazi: /sumatera/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 473,481 da yawan mutane 50,365,538 (bisa ga jimillar shekarar 2010).

Sumatra
General information
Gu mafi tsayiMount Kerinci (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara12 m
Tsawo1,700 km
Fadi370 km
Yawan fili473,481 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa0°00′00″N 101°59′49″E / 0°N 101.997°E / 0; 101.997
Bangare naGreater Sunda Islands (en) Fassara
KasaIndonesiya
Flanked byTekun Indiya
Ƙasantuwa a yanayin ƙasaGreater Sunda Islands (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Taswirar Sumatra.
🔥 Top keywords: