Indonesiya

Indonesiya ko Jamhuriyar Indonesiya, ƙasa ce, da ke a nahiyar,,Asiya. Indonesiya tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 1,904,569.Indonesiya tana da yawan jama'a kimanin 261,115,456, bisa ga jimillar shekara ta 2014. Indonesiya tana da iyaka da Maleziya, Sabuwar Gini Papuwa kuma da Timo ta Gabas. Babban birnin Indonesiya, Jakarta ce.

Indonesiya
Negara Kesatuan Republik Indonesia (id)
Flag of Indonesia (en) National emblem of Indonesia (en)
Flag of Indonesia (en) Fassara National emblem of Indonesia (en) Fassara


TakeIndonesia Raya (en) Fassara

Kirari«Bhinneka Tunggal Ika (en) Fassara»
Suna sabodaIndian subcontinent (en) Fassara
Wuri
Map
 2°S 118°E / 2°S 118°E / -2; 118

Babban birniJakarta
Yawan mutane
Faɗi275,439,000 (2021)
• Yawan mutane144.62 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiIndonesian (en) Fassara
AddiniMusulunci, Protestan bangaskiya, Katolika, Hinduism (en) Fassara, Buddha da Konfushiyanci
Labarin ƙasa
Bangare naMIKTA (en) Fassara, Southeast Asia (en) Fassara, Majalisar Ɗinkin Duniya, ASEAN (en) Fassara da Asia-Pacific Economic Cooperation (en) Fassara
Yawan fili1,904,570 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Indiya, Pacific Ocean, South China Sea (en) Fassara, Celebes Sea (en) Fassara da Arafura Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayiPuncak Jaya (en) Fassara (4,884 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiDutch East Indies (en) Fassara, United States of Indonesia (en) Fassara, Bone Sultanate (en) Fassara, Tasik (en) Fassara, Q15788609 Fassara, Q3403538 Fassara, Sultanate of Siak Sri Indrapura (en) Fassara, Mempawah Kingdom (en) Fassara da Sultanate of Deli (en) Fassara
Ƙirƙira 17 ga Augusta, 1945:  (Proclamation of Indonesian Independence (en) Fassara)
27 Disamba 1949:  (Dutch–Indonesian Round Table Conference (en) Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Majalisar zartarwaGovernment of Indonesia (en) Fassara
Gangar majalisaPeople's Consultative Assembly (en) Fassara
• President of Indonesia (en) FassaraJoko Widodo (20 Oktoba 2014)
• President of Indonesia (en) FassaraJoko Widodo
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of the Republic of Indonesia (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara1,186,505,455,721 $ (2021)
Kuɗirupiah (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.id (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+62
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaID
Wasu abun

Yanar gizoindonesia.go.id
Majalisar Indonesiya.
Tutar Indonesiya.
girlfriends (samosir island, Indonesia).jpg

Indonesiya ta samu 'yancin kanta ne a shekara ta 1945.

Indonesiya tana da tsibiri.da yawa, fiye da 13,000; manyan tsibirai na Indonesiya, su ne Sabuwar Gini (an raba tare da Sabuwar Gini Papuwa), Borneo (an raba tare da Brunei da Maleziya), Sulawesi, Sumatra kuma da Java.[1][2][3]

Tarihi

tasamu yancine a shekarar 1945


Mulki

Arziki

Sifirin Jirgin sama

Jirgin kasa

Gari

Indonesiya gari ne mai kyau, duk da dai akwai wasu gurare da kauye ne ba birni ba.

Al'umma

Maza

Mata

Yara

Kabilu

Akwai kabilu masu dinbin yawa a cikin kasar Indonesiya, wadanda suke cike da al'adu daban-daban.

Al'ada

Abinci

Noma


Wasanni

Ilimi

A kasar Indonesiya sun bama ilimi muhimmancin gaske, ta kuma yanda akwai makarantun boko da na zamani.


Tsaro

A kasar Indonesiya akwai ma'aikatan soja da na 'yan sanda, wadanda suke samar ma da kasar tsaro.

Yan sanda

Sojoji

Addinai

Musulunci

Musulman garin indonesiya sun kai kimanin kashi 87.2% na adadin yawan 'yan garin Indonesiya.

Kiristanci

9.9% Kiristanci (7.0% Furorestan; 2.9% Katolika)

Hindu

1.7% Addinin Hindu

0.7% Addinin Buddha

0.2% Addini Confucius

Namun daji

A cikin kasar Indonisiya akwai namun daji da yawa, amman wanda yafi shahara shi ne giwa.

Hotuna

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

🔥 Top keywords: