Tonga

Tonga ko Daular Tonga (da Turanci Kingdom of Tonga, da harshen Tonga Pule'anga Fakatu'i 'o Tonga) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tonga Nukuʻalofa ne. Tonga tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 747. Tonga tana da yawan jama'a 100,651, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Akwai tsibirai dari ɗata da saba'in a cikin ƙasar Tonga. Tonga ta samu yancin kanta a shekara ta 1970.

Tonga
Flag of Tonga (en) Coat of arms of Tonga (en)
Flag of Tonga (en) Fassara Coat of arms of Tonga (en) Fassara

TakeKo e fasi 'o e tu'i 'o e 'Otu Tonga (en) Fassara

Kirari«Ko e ʻOtua mo Tonga ko hoku tofiʻa»
«God and Tonga are my Inheritance»
«Бог и Тонга са моето наследство»
Wuri
Map
 20°35′16″S 174°48′37″W / 20.58778°S 174.81028°W / -20.58778; -174.81028

Babban birniNuku'alofa (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi108,020 (2017)
• Yawan mutane144.31 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTongan (en) Fassara
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare naPolynesia (en) Fassara
Yawan fili748.506563 km²
Wuri mafi tsayiKao (en) Fassara (1,030 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish Tonga (en) Fassara
Ƙirƙira 1970Ƴantacciyar ƙasa
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaLegislative Assembly of Tonga (en) Fassara
• Monarch of Tonga (en) FassaraTupou VI of Tonga (en) Fassara (18 ga Maris, 2012)
• Prime Minister of Tonga (en) FassaraPohiva Tuʻiʻonetoa (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara469,228,124 $ (2021)
KuɗiTongan paʻanga (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.to (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+676
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara, 922 (en) Fassara, 933 (en) Fassara, 999 (en) Fassara, 927 (en) Fassara da 928 (en) Fassara
Lambar ƙasaTO
Wasu abun

Yanar gizomic.gov.to
Tutar Tonga.

Daga shekara ta 2012, sarkin ƙasar Tonga Tupou ta Shida ne. Firaministan ƙasar Tonga Pohiva Tuʻiʻonetoa ne daga shekara ta 2019.

Manazarta

🔥 Top keywords: