Tsibiran Solomon

Tsibiran Solomon (da Turanci Solomon Islands) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tsibiran Solomon Honiara ne. Tsibiran Solomon tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 28,400. Tsibiran Solomon tana da yawan jama'a 652,857, bisa ga jimilla a shekara ta 2018. Akwai tsibirai dari tara cikin ƙasar Tsibiran Solomon. Tsibiran Solomon ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Tsibiran Solomon
Solomon Islands (en)
Flag of the Solomon Islands (en) Coat of arms of the Solomon Islands (en)
Flag of the Solomon Islands (en) Fassara Coat of arms of the Solomon Islands (en) Fassara

TakeGod Save Our Solomon Islands (en) Fassara

Kirari«To Lead is to Serve»
«Seek the unexplored»
Suna sabodaSulaiman
Wuri
Map
 9°28′S 159°49′E / 9.47°S 159.82°E / -9.47; 159.82

Babban birniHoniara (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi611,343 (2017)
• Yawan mutane21.53 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili28,400 km²
Wuri mafi tsayiMount Popomanaseu (en) Fassara (2,335 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish Solomon Islands (en) Fassara
Ƙirƙira1978
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaNational Parliament of Solomon Islands (en) Fassara
• monarch of the Solomon Islands (en) FassaraCharles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of the Solomon Islands (en) FassaraManasseh Sogavare (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara1,580,303,517 $ (2021)
KuɗiSolomon Islands dollar (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.sb (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+677
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara, 988 (en) Fassara da 999 (en) Fassara
Lambar ƙasaSB
Wasu abun

Yanar gizosolomons.gov.sb
Tutar Tsibiran Solomon.

Daga shekara ta 2019, gwamnan ƙasar Tsibiran Solomon Tallis Obed Moses ne. Firaministan ƙasar Tsibiran Solomon Manasseh Sogavare ne daga shekara ta 2019.

Manazarta

🔥 Top keywords: