Sabuwar Gini Papuwa

Sabuwar Gini Papuwa ko Papuwa Sabuwar Gini, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Sabuwar Gini Papuwa tana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 462,840. Sabuwar Gini Papuwa tana da yawan jama'a 8,084,999, bisa ga ƙidayar shekarar 2016. Sabuwar Gini Papuwa tana da iyaka da Indonesiya. Babban birnin Sabuwar Gini Papuwa, Potomosbi ne.

Sabuwar Gini Papuwa
Independent State of Papua New Guinea (en)
Independen Stet bilong Papua Niugini (tpi)
Flag of Papua New Guinea (en) Emblem of Papua New Guinea (en)
Flag of Papua New Guinea (en) Fassara Emblem of Papua New Guinea (en) Fassara


TakeO Arise, All You Sons (en) Fassara

Kirari«Unity in Diversity (en) Fassara»
Wuri
Map
 6°18′S 147°00′E / 6.3°S 147°E / -6.3; 147

Babban birniPort Moresby
Yawan mutane
Faɗi8,935,000 (2020)
• Yawan mutane19.3 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Tok Pisin (en) Fassara
Hiri Motu (en) Fassara
Papua New Guinean Sign Language (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naOceania (en) Fassara
Yawan fili462,840 km²
Wuri mafi tsayiMount Wilhelm (en) Fassara (4,509 m)
Wuri mafi ƙasaPacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiRepublic of the North Solomons (en) Fassara da Territory of Papua and New Guinea (en) Fassara
Ƙirƙira1975
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaNational Executive Council of Papua New Guinea (en) Fassara
Gangar majalisaNational Parliament of Papua New Guinea (en) Fassara
• monarch of Papua New Guinea (en) FassaraCharles, Yariman Wales (8 Satumba 2022)
• Prime Minister of Papua New Guinea (en) FassaraJames Marape (en) Fassara (30 Mayu 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara26,311,656,000 $ (2021)
Nominal GDP per capita (en) Fassara2,757.22 $ (2020)
Kuɗikina (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.pg (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+675
Lambar taimakon gaggawa111 (en) Fassara, 110 da *#06#
Lambar ƙasaPG
Wasu abun

Yanar gizopapuanewguinea.travel
Peter O'Neill, firaministan Sabuwar Gini Papuwa daga 2012.
Tutar Sabuwar Gini Papuwa.

Sabuwar Gini Papuwa ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

🔥 Top keywords: