Wakilin suna

Wakilin suna wannan wata kalma ce ta nahawu wadda ake amfani da ita a matsayar suna. Wakilin suna na iya zama gurbin suna a ɓangaren wanda ya yi aiki ko kuma a ɓangaren wanda aiki ya faɗa a kan shi a cikin jimla.

wakilin suna
bangaren magana
Bayanai
Ƙaramin ɓangare napro-form (en) Fassara
Bangare nasuna
Facet of (en) Fassarasuna
Represents (en) Fassarareplacing entity (en) Fassara

Na'uikan wakilin suna

1.Wakilin suna na Mutum sune suka kasu gida biyu. Wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda ya yi aiki ko mai magana sune, Ni,kai,ke,ita,mu,ku,su. Sai kuma wanda ke zuwa a gurbin sunan wanda aiki ya faɗa kansa ko wanda ake magana a kansa waɗannan sune kamar haka: shi,ta,mu, su[1]

Manazarta

🔥 Top keywords: