WhatsApp

WhatsApp Messenger manhajar aikewa da saƙo ne ta kyauta ana aikewa da sauƙin rubutu da bidiyo da kuma murya a kan sabis na IP (VoIP) mallakar Facebook . Aikace-aikacen yana ba da izinin aika saƙonnin rubutu da kiran murya, da kiran bidiyo, hotuna da sauran kafofin watsa labarai, takardu, da wurin mai amfani.[1][2]

WhatsApp
URL (en) Fassarahttps://whatsapp.com/
Irionline service (en) Fassara, instant messaging client (en) Fassara, mobile app (en) Fassara da shiri
License (en) Fassaraproprietary license (en) Fassara
Programming language (en) FassaraErlang (en) Fassara
Mai-ikoWhatsApp LLC (en) Fassara
MaƙirƙiriBrian Acton (en) Fassara da Jan Koum (en) Fassara
Web developer (en) FassaraWhatsApp LLC (en) Fassara
Service entry (en) Fassara24 ga Faburairu, 2009
Official blog URL (en) Fassarahttps://blog.whatsapp.com/
TwitterWhatsApp
FacebookWhatsApp
Instagramwhatsapp
YoutubeUCAuerig2N-RZWJT8x75V9yw
Saƙo tare da WhatsApp
Tambari

Aikace-aikacen yana gudana daga na'urar hannu duk da cewa ana iya samunsa daga kwamfutocin tebur. Sabis ɗin na buƙatar masarrafi masu amfani don samar da sadarwa misali lambar waya . Asali masu amfani kawai zasu iya sadarwa tare da sauran masu amfani daban-daban ko cikin rukunin masu amfani da kansu. A watan Satumba na 2017 WhatsApp ya ba da sanarwar wani dandalin kasuwanci mai zuwa wanda zai ba kamfanoni damar samar da sabis na abokin ciniki ga masu amfani.[3][4]

Manazarta

🔥 Top keywords: