Ahmedabad

Ahmedabad ko Amdavad birni ne, da ke a jihar Gujarat, a ƙasar Indiya. Shi ne tsohon babban birnin jihar Gujarat. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 5,633,927. An gina birnin Ahmedabad a karni na sha ɗaya bayan haifuwan annabi Issa.

Ahmedabad


Suna sabodaAhmed Shah I (en) Fassara
Wuri
Map
 23°01′19″N 72°34′47″E / 23.0219°N 72.5797°E / 23.0219; 72.5797
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaGujarat
District of India (en) FassaraAhmedabad district (en) Fassara
Babban birnin
Ahmedabad district (en) Fassara (1817–)
Yawan mutane
Faɗi7,645,000 (2016)
• Yawan mutane16,470.44 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naCentral Gujarat (en) Fassara
Yawan fili464.165 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuSabarmati (en) Fassara
Altitude (en) Fassara53 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira26 ga Faburairu, 1411
Tsarin Siyasa
• GwamnaGautam Shah (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo3800XX
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho079
Wasu abun

Yanar gizoahmedabadcity.gov.in
Ahmedabad.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: