Azerbaijan

Azerbaijan kasa ce a nahiyar Asiya.

Azerbaijan
Azərbaycan Respublikası (az)
Azərbaycan (az)
Flag of Azerbaijan (en) Emblem of Azerbaijan (en)
Flag of Azerbaijan (en) Fassara Emblem of Azerbaijan (en) Fassara

TakeAzərbaycan marşı (en) Fassara

Wuri
Map
 40°18′N 47°42′E / 40.3°N 47.7°E / 40.3; 47.7

Babban birniBaku
Yawan mutane
Faɗi10,145,212 (2021)
• Yawan mutane117.15 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiAzerbaijani (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naCaucasus (en) Fassara da Post-Soviet states (en) Fassara
Yawan fili86,600 km²
Wuri mafi tsayiMount Bazardüzü (en) Fassara (4,466 m)
Wuri mafi ƙasaCaspian Sea (−28 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiAzerbaijan Soviet Socialist Republic (en) Fassara da Kungiyar Sobiyet
Ƙirƙira1991
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya, unitary state (en) Fassara da semi-presidential system (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Azerbaijan (en) Fassara
• President of Azerbaijan (en) FassaraIlham Aliyev (en) Fassara (31 Oktoba 2003)
• Prime Minister of Azerbaijan (en) FassaraAli Asadov (en) Fassara (8 Oktoba 2018)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara54,825,411,765 $ (2021)
KuɗiAzerbaijani manat (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo.az (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+994
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 101 (en) Fassara, 102 (en) Fassara da 103 (en) Fassara
Lambar ƙasaAZ
Wasu abun

Yanar gizomfa.gov.az…
Twitter: azerbaijan Edit the value on Wikidata
Hasumiyar Ramana da ke kusa da Baku, Azerbaijan
Divan Khana a cikin Fadar Shirvanshahs a Baku, Azerbaijan
Baku, Azerbaijan

Sassan gudanarwa

Azerbaijan ta kasu zuwa yankunan rayawa 10 da Raion (rayonlar, singular rayon) 65, da birane ko (şəhərlər, daya şəhər) 77 wadanda 12 daga cikinsu gwamnatin tarayya ce ke gudanar da su.[1] Haka ma, Azerbaijan ta hada da yankin (muxtar respublika) na Nakhchivan. Shugaban ƙasa ne ke da alhakin nada gwamnonin yankunan, yayinda kuma gwamnatin Nakhchivan yan majalisun Nakhchivan ke zabarsa.

Asalin kalmar Azerbaijan da kuma chanjinta

Absheron Economic Region
  • Absheron (Abşeron)
  • Khizi (Xızı)
  • Baku (Bakı)
  • Sumqayit (Sumqayıt)
Aran Economic Region
  • Aghjabadi (Ağcabədi)
  • Aghdash (Ağdaş)
  • Barda (Bərdə)
  • Beylagan (Beyləqan)
  • Bilasuvar (Biləsuvar)
  • Goychay (Göyçay)
  • Hajigabul (Hacıqabul)
  • Imishli (İmişli)
  • Kurdamir (Kürdəmir)
  • Neftchala (Neftçala)
  • Saatly (Saatlı)
  • Sabirabad (Sabirabad)
  • Salyan (Salyan)
  • Ujar (Ucar)
  • Yevlakh (Yevlax)
  • Zardab (Zərdab)
  • Mingachevir (Mingəçevir)
  • Shirvan (Şirvan)
  • Yevlakh (Yevlax)
Daglig-Shirvan
  • Aghsu (Ağsu)
  • Gobustan (Qobustan)
  • Ismailly (İsmayıllı)
  • Shamakhy (Şamaxı)

Ganja-Gazakh
  • Aghstafa (Ağstafa)
  • Dashkasan (Daşkəsən)
  • Gadabay (Gədəbəy)
  • Gazakh (Qazax)
  • Goygol (Göygöl)
  • Goranboy (Goranboy)
  • Samukh (Samux)
  • Shamkir (Şəmkir)
  • Tovuz (Tovuz)
  • Ganja (Gəncə)
  • Naftalan (Naftalan)
Guba-Khachmaz
  • Guba (Quba)
  • Gusar (Qusar)
  • Khachmaz (Xaçmaz)
  • Shabran (Şabran)
  • Siyazan (Siyəzən)
Kalbajar-Lachin
  • Gubadly (Qubadlı)
  • Kalbajar (Kəlbəcər)
  • Lachin (Laçın)
  • Zangilan (Zəngilan)
Lankaran
  • Astara (Astara)
  • Jalilabad (Cəlilabad)
  • Lankaran (Lənkəran)
  • Lerik (Lerik)
  • Masally (Masallı)

  • Yardimly (Yardımlı)
  • Lankaran (Lənkəran)
Nakhchivan
  • Babek (Babək)
  • Julfa (Culfa)
  • Kangarli (Kəngərli)
  • Ordubad (Ordubad)
  • Sadarak (Sədərək)
  • Shahbuz (Şahbuz)
  • Sharur (Şərur)
  • Nakhchivan (Naxçıvan)
Shaki-Zaqatala
  • Balakan (Balakən)
  • Gabala (Qəbələ)
  • Gakh (Qax)
  • Oghuz (Oğuz)
  • Shaki (Şəki)
  • Zaqatala (Zaqatala)
  • Shaki (Şəki)
Upper Garabakh
  • Aghdam (Ağdam)
  • Fuzuli (Füzuli)
  • Jabrayil (Cəbrayıl)
  • Khojaly (Xocalı)
  • Khojavend (Xocavənd)
  • Shusha (Şuşa)
  • Tartar (Tərtər)
  • Khankendi (Xankəndi)
  • Shusha (Şuşa)

Anraba Azerbaijan zuwa yankina 10.

Zane zanen

Zane zanen tarihi a kasar Azerbaijan.

Zanen filin daga a katangar fadar Shaki Khans, karni na 18, a birnin Shaki

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: