Romainiya

Romainiya ko Romeniya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Bukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,401,658, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Bulgeriya a Kudu, Ukraniya a Arewa, Hungariya a Yamma, Serbiya a Kudu maso Yamma, da Moldufiniya a Gabas. Romainiya ya samu yancin kanta a shekara ta 1859.

Romainiya
România (ro)
Flag of Romania (en) Coat of arms of Romania (en)
Flag of Romania (en) Fassara Coat of arms of Romania (en) Fassara


TakeDeșteaptă-te, române! (en) Fassara

Suna sabodaRomawa na Da
Wuri
Map
 46°N 25°E / 46°N 25°E / 46; 25

Babban birniBukarest
Yawan mutane
Faɗi19,053,815 (2022)
• Yawan mutane79.92 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiRomanian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili238,397 km²
Wuri mafi tsayiMoldoveanu Peak (en) Fassara (2,544 m)
Wuri mafi ƙasaBlack Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiUnited Principalities of Moldavia and Wallachia (en) Fassara da Socialist Republic of Romania (en) Fassara
Ƙirƙira24 ga Janairu, 1859 (Julian)
Muhimman sha'ani
unification of Wallachia and Moldavia (en) Fassara (24 ga Janairu, 1859 (Julian))
Tenth Russo-Turkish War (en) Fassara (10 Mayu 1877 (Julian))
Union of Transylvania with Romania (en) Fassara (1 Disamba 1918)
Romanian Revolution (1989) (en) Fassara (22 Disamba 1989)
Treaty of Berlin of 1878 (en) Fassara (13 ga Yuli, 1878)
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatisemi-presidential system (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Romania (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Romania (en) Fassara
• President of Romania (en) FassaraKlaus Iohannis (en) Fassara (21 Disamba 2014)
• Prime Minister of Romania (en) FassaraMarcel Ciolacu (en) Fassara (15 ga Yuni, 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara285,404,683,025 $ (2021)
KuɗiRomanian Leu (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo.ro (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+40
Lambar taimakon gaggawa*#06#
Lambar ƙasaRO
NUTS codeRO
Wasu abun

Yanar gizoguv.ro
Hasumiyar Chindiei, Romaniya
Postăvarul Massif
Tutar Romainiya.
cikin birnin kasar Romaniya
wasu daga cikin dumbin al'ummar romaniya a bukukuwan al'ada
tawirar romaniya

Daga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Romainiya shine Klaus Iohannis. Firaministan ƙasar Romainiya Ludovic Orban ne daga shekara ta 2019.

Manazarta

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: